Tashin hankula a Bahren
3 Janairu 2015 - 10:57
Lambar labari: 662334
Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti{a.s}Abna- ya rawaito, yan juyin juya hali masu neman canji a kasar Bahren na cigaba da zanga-zanga a rana ta biyar da kama shugaban jam'iyar Alwafag shekh Ali salmam, masu zanga-zangar sunyi artabu da jami'an tsaro na gidan sarautar Alkhalifa inda sukayi amfani da hayaki maisa hawaye domin tarwatsa masu baren.ABNA